How to Cook Perfect Vanilla Birthday cake

Vanilla Birthday cake.

Vanilla Birthday cake

You can have Vanilla Birthday cake using 3 ingredients and 3 steps. Here is how you cook that.

Ingredients of Vanilla Birthday cake

  1. Prepare 3 cups of all purpose flour,1 cup sugar, 1 cup butter,.
  2. You need 6 of eggs,teaspoon vanilla,teaspoon baking powder,.
  3. Prepare Pinch of salt.

Vanilla Birthday cake step by step

  1. Da farko zaki dakko mixer dinki ki zuba sugar da butter sai ki kunna beaters na mixer din kiyita bugawa sai butter da sugar zun zama fari.sai kisa kwai daya bayan daya kina bugawa da abun mixer din ko kuma kiyi da muciya. Bayan kin gama sa duka eggs din sai ki zuba flour,baking powder,vanilla da dan gishiri in kinaso..
  2. Sai ki kara kunna mixer dinki ki buga har sai komi ya hade jikinsa sai ki zuba a pan babba ki gasa..
  3. Sai ki hada simas guda biyu da icing sugar kwali biyu,vanilla babban cokali da kuma garin madara babban cokali biyu a mixer suma ki buga.wannan dashi zaki yiwa cake dinki ado irin wanda kikeso.bayan cake dinki ya gasu ya huce sai ki yi trimming saman kiyi levelling dinsa sosai ki raba shi biyu a tsakiya.ki zuba hadin ki a pipping bag da nozzle kiyi masa ado ki gaggyara yayi smooth yayi kyau. Sai a yanka aci lafiya..
How to Cook Perfect Vanilla Birthday cake

Leave a Reply

Scroll to top